Isaiah 40:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ciyawa takan yanฦwane, furanni kuma su yi yaushi, domin Ubangiji ya hura iska a kansu. Tabbatacce mutane ciyawa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุซููููู ุชููููู ุจููุดูููฐุ ฺขููููู ุณฺูููููจููููููฐุ ุณูุนูุฏูู ููู
ฺูขูุดููู ููููููููฐูู ูููููุฑู ุนูููููุณูุ ููููููู ู
ูุชูููููฐ ููู
ูุฑู ุซููููู ุณูููููฐ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ciyawa takan bushe, furanni kuma sukan yi yaushi Sa'ad da Ubangiji ya aiko da iska ta hura ta kansu. Mutane kuwa ba su fi ciyawa ฦarfi ba!