Isaiah 41:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haฦora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุฐูููุณูุง ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณูููุฏููู ุจูุบููู ุญฺููุ ููููุฏู ููููููฐ ุณูุงุจููุงูุ ู
ููู ฺููููขูุ ู
ููู ฺููงููุงูุฑูุ ุฐูุงูู ุจูุบู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ููููููุชูุฑู ุฏูุณููุ ุฐูุงูู ู
ูููุฏู ุชูุฏูููู ููู
ูุฑู ุฏููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa ku zama kamar abin sussuka, Wanda yake sabo, mai kaushi, mai tsini. Za ku sussuke duwatsu ku lalatar da su, Za a marmashe tuddai kamar ฦura.