Isaiah 41:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWa ya zuga wannan daga gabas, yana kiransa cikin adalci ga yin hidima? Ya miฦa masa alโummai ya kuma yi nasara da sarakuna a gabansa. Ya mai da su ฦura da takobinsa, zuwa inda iska ke hurawa ta wurin bugun da ya yi musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููููฐููููฐ ููุชูุงุฏู ู
ููู ููุตูุฑูุฑู ูููู ุฏูุบู ุบูุจูุณูุ ููููููฐููููฐ ููููุฑูุง ุดู ูููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ููููููฐููููฐ ููุจูุง ุดู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุงููููุนูู
ููููุ ููููู
ู ุจูุงุดู ููุตูุฑูุฑู ููุงฺงู ุนููููู ุณูุฑูุงููููุ ุชููููุงูุจููู ู
ููู ููุตูุฑูุฑู ูููู ููุณูุณููุฑูููฐุณู ุณููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ฺงููุฑูุง! ููุจููููุงูููููุณู ุณููู ููุฑูููุงฺูุฑู ุฏูุณูู ููู
ูุฑู ุฏููุณู ุนู ุงููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWane ne wannan da ya kawo mai yin nasara daga gabas, Ya kuma sa ya ci nasara a dukan inda ya tafi? Wa ya ba shi nasara a kan sarakuna da al'ummai? Takobinsa ya sassare su sun zama kamar ฦura! Kibansa sun warwatsar da su kamar ฦaiฦayi a gaban iska!