Isaiah 41:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKa shigar da gumakanka don su faษ—a mana abin da zai faru. Faษ—a mana abubuwan da suka riga suka faru, domin mu lura da su mu kuma san abin da zai faru a ฦ™arshe. Ko kuwa ku furta mana abubuwan da za su faru,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒูุฐููˆุงู’ ูƒูฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ู†ูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽุž ูƒููƒูู…ูŽ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูˆูุซูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุณูŽุง ุชูู†ูŽุงู†ู ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูุž ูƒูฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ู†ูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุณูŽู†ู’ ู…ูŽุนูŽู†ูŽุฑู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku zo nan ku faษ—i abin da zai faru nan gaba, Ku bayyana wa ษ—akin shari'a abubuwan da suka riga sun faru, Ku faษ—a mana yadda zai zama duka, Domin lokacin da ya faru mu mu sani.