Isaiah 41:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wa ya faษi wannan tun daga farko, don mu sani, ko kafin ya faru, don mu ce, โYa faษi daidaiโ? Ba wanda ya faษa wannan, ba wanda ya riga faษe shi, ba wanda ya ji wata magana daga gare ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ุนูุซููููููู ุชูููุฏูุบู ฺขูุฑููููุงู ููุณูููุฑูุฏู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุณูููุ ูููููู ุงูููููุจูุซู ุซูููฐูู ุญููู ุฐููู ฺขูุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุงูููู ุซูููฐูู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุทูุง ุฏูููุฏูููููููฐุ ุงููููุ ุจูุงุจููููููููู ุฏู ููุณูููุฑูุฏู ูููููููุ ุจูุงุจูููููุฏู ููุฌู ูููุงูู
ูููฐ ุฏูุบู ุจูุงูููููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne a cikinku ya faษa mana tun da wuri, Ko ya yi annabci, cewa wannan zai faru, Har da za mu ce kun yi daidai? Ba ko ษayanku da ya ce tak a kan wannan, Ba kuwa wanda ya ji kuna faษar wani abu!