Isaiah 42:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rera sabuwar waฦa ga Ubangiji, ku yi yabonsa daga iyakar duniya, ku da kuka gangara zuwa teku, da kome da yake cikinsa, ku tsibirai, da waษanda suke zama a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑูููฐุฑู ุณูุงุจูููุฑู ููุงฺงูุง ุบู ููููููููฐูู ุ ููุจููุงููุณู ููู
ู ุฏูุบู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุง! ููู ุฏู ููููููฐ ุชฺูขููู ุนููููู ุชูููฐููุ ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุซูููููุชูุ ููููุจูููฐุดู! ููู ูููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐูู ุฏู ููู ู
ูุฐูููููููุณูุ ููุฑูููฐุฑู ู
ูุณู ููุจููุงู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira sabuwar waฦa ga Ubangiji, Ku raira yabo ku dukan duniya! Ku yabe shi, ku da kuke tafiya ta teku, Ku yabe shi, ku dukan halitta a teku! Ku raira, ku manisantan ฦasashe, da dukan waษanda suke a can!