Isaiah 42:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari hamada da garuruwanta su tฤ da muryoyinsu; bari wuraren zaman da Kedar ke zama su yi farin ciki. Bari mutanen Sela su rera don farin ciki; bari su yi sowa daga ฦ™wanฦ™olin duwatsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ู‡ูŽู…ูŽุงุฏูŽ ุฏูŽ ุบูŽุฑูุฑููˆูŽู†ู’ุชูŽ ุณูุชูŽุงุฏูŽ ู…ูุฑู’ูŠูŽุŒ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ฺงูŽูˆู’ูŠููƒูŽู†ู’ ูƒูœู‰ูฐุฏูŽุฑู’! ุจูŽุฑู ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุณูœู‰ูฐู„ูŽ ุณููŠู ูˆูŽุงฺงูŽุฑู’ ฺขูŽุถู ุซููƒูุŒ ุณููŠู ุงู•ููŠู‡ู ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari hamada da garuruwanta su yabi Allah, Bari mutanen Kedar su yabe shi! Bari su da suke zaune a birnin Sela Su yi sowa don murna daga ฦ™wanฦ™olin duwatsu!