Isaiah 42:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œNa daษ—e ina shiru, na yi shiru na kuma ฦ™ame kaina. Amma yanzu, kamar mace mai naฦ™uda, na yi ฦ™ara, ina nishi ina kuma haki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ ยซู†ูŽุง ุฏูŽุทูœู‰ูฐ ู†ูŽุงูŠู ุดูุถูุŒ ู†ูŽุง ฺงู ูŠูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ู†ูŽุงูŠู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุญูŽฺงูุฑูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽู†ู’ุฐู ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ู…ูŽุชูŽุงูƒู ูŠูŽุงูŠูุŒ ุฐูŽู†ู’ูŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุฏูŽ ู†ููŠุดู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ู†ูŽฺงูุฏูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce, โ€œNa daษ—e na yi shiru, Ban amsa wa jama'ata ba. Amma yanzu lokaci ya yi da zan yi wani abu, Na yi ฦ™ara kamar matar da take fama da zafin naฦ™uda.