Isaiah 42:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi wa makafi jagora a hanyoyin da ba su taษa sani ba, a hanyoyin da ba a saba ba zan bishe su; zan mai da duhu ya zama haske a gabansu in kuma mai da ฦasa mai kururrumai ta zama sumul. Abubuwan da zan yi ke nan; ba zan yashe su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฌูุบููุงูุฑูููุซู ู
ฺูููขู ุนูุชูููููููุฑู ุฏู ุจูุณู ุชููปู ุณูููุจูุ ุงูู ูููููููุงููููู ุฏู ุจูุณู ุณูููุจูุ ุฐูููุจููุฏูุณููุ ุฐููู ู
ูููุฏู ุฏูููููุณู ููุฐูู
ู ุญูุตูููููฐุ ููุฑูุงุฑูููฐูู ุบูุฑูุบูุฏูุ ุฐููู ู
ูููุฏูุณูู ุณูู
ูููุ ุงููุจูุจููููู ุฏู ุฐููููู ููููฐููููุ ุจููููู ุฐููู ฺขูุงุณู ููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan yi wa mutanena makafi jagora A hanyar da ba su taษa bi ba. Zan sa duhunsu ya zama haske, In kuma sa ฦasa mai kururrumai ta zama sumul a gabansu. Ba zan kasa yin waษannan abu ba.