Isaiah 42:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ga mutanen da aka washe aka kuma kwashe ganima, an yi wa dukansu tarko a cikin rammuka ko kuma an ษoye su cikin kurkuku. Sun zama ganima, babu wani da zai kuษutar da su; an mai da su ganima, ba wanda zai ce, โMayar da su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูู ุฌูู
ูุนูุซูููฐ ุฏู ุนููููู ู
ูุณู ฺขูุดูุ ุนููููู ู
ูุณู ฺจููุซูููฐุ ุฌูู
ูุนูุซูููฐ ููุฏูู ุนูููุชูุฑูููฐ ุนูุซููููู ุฑูุงู
ูููุ ููุฏูู ุนููู ูปููุงูููููฐ ุนูููุฑูููููุ ุณููู ุฐูู
ู ููุงูููู ุฏู ุนููู ฺจููุซูููฐ ุนูููุงฺงูุ ุจูุงุจู ู
ููู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณููุ ุณููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุงูููู ุฏู ุนููู ฺจููุซูููฐ ุนูููุงฺงูุ ุจูุงุจู ู
ููู ุซูููฐูู ยซุงูู ู
ูููุฑู ุฏูุณูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu an washe mutanensa, Aka kukkulle su a kurkuku, Aka ษoye su a rami. Aka yi musu fashi, aka washe su, Ba wanda ya zo domin ya kuษutar da su.