Isaiah 42:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wa ya ba da Yaฦub don yฤ zama ganima Israโila kuma ga masu kwasar ganima? Ba Ubangiji ba ne, wanda kuka yi wa zunubi? Gama ba su bi hanyoyinsa ba; ba su yi biyayya da dokarsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ููุจูุงุฏู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจู ุบู ู
ููู ฺขูุดููููููุ ููููููฐููููฐ ููุจูุงุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุบู ู
ููู ฺจููุซูููฐูููููุ ุงูููู ุจู ููููููููฐูู ุจูููููฐุ ุดููููููฐ ููููุฏู ุณููููู ู
ูุณู ุฐููููุจูุ ุดููููููฐ ููููุฏู ุณฺูููงู ุจููู ุญูููููุฑูุณูุ ุณฺูููงู ูููู ุจูููููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne ya ba da Isra'ila ga masu waso? Ubangiji ne kansa, shi wanda muka yi wa zunubi! Ba mu iya zama kamar yadda yake so mu yi ba, Ko mu yi biyayya da koyarwarsa da ya ba mu.