Isaiah 42:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Allah Ubangiji ya ce, shi da ya halicci sammai ya kuma miฦ™e su, wanda ya shimfiษ—a duniya da dukan abin da ya fito cikinta, wanda ya ba wa mutanenta numfashi, da rai ga waษ—anda suke tafiya a kanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุญูŽู„ูุซู‘ู ุณูŽู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ูŠูŽุดูู…ู’ฺขูุทูŽุงุณูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺŸูุฑููˆุงู’ูˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุชูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ู†ูู…ู’ฺขูŽุดู ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุฑููˆุญูŒ ุฑูŽูŠู’ ุบูŽ ู…ูŽุงุณู ุชูŽฺขููŠูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya halicci sammai ya kuma shimfiษ—a su, Ya yi duniya, da dukan masu rai nata, Ya ba da rai da numfashi ga dukan mutanenta. Yanzu kuwa Ubangiji Allah ya ce wa bawansa,