Isaiah 43:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, fa, ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya halicce ka, ya Yaฦub, shi da ya siffanta ka, ya Israโila, โKada ka ji tsoro, gama na fanshe ka; na kira ka da suna; kai nawa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุฐู ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ููููุฏู ููุญูููุซููููฐููุ ููุง ููุนฺูงููุจูุ ููููุฏู ููุตฺูขููุชูุงููุ ููุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ุบูู
ูุง ููุง ฺขูููุดูููฐููุ ููููุฑูุงูู ุฏู ุณููููููููุ ูููู ููููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Isra'ila, Ubangiji wanda ya halicce ku ya ce, โKada ku ji tsoro, na fanshe ku. Na kira ku da sunanku, ku nawa ne.