Isaiah 43:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na bayyana na ceci na kuma furta, Ni ne, ba wani baƙon allah a cikinku. Ku ne shaiduna,” in ji Ubangiji, “cewa ni ne Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِنٜىٰ نَا ڢَطِ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَرُ، نِنٜىٰ كُمَ نَا ثٜىٰثٜىٰكُ، نِنٜىٰ كُمَ نَا سَنَرْدَشِ؞ بَابُوَنِ اللَّهْ وَنْدَ يَتَٻَ يِنْ حَكَ، كُونٜىٰ كُمَ شَيْدُنَ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na faɗi abin da zai faru Sa'an nan na zo domin taimakonku. Ba wani gunkin da ya taɓa yin haka, Ku ne shaiduna.