Isaiah 43:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, Mai Fansarku, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, “Saboda ku zan aika Babilon in kawo dukan Babiloniyawa kamar masu gudun hijira, a cikin jiragen ruwa waɗanda suke taƙama da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، مَيْ ڢَنْسَرْكُ، مَيْ ڟَرْكِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، «سَبُواْدَكُو ذَنْ عَيْكَ دَ سُواْجُواْجِ ذُوَا بَابِيلَ، ذَنْسَا كَلْدِيَاوَا سُغُدُ سُڢِتَ ثِكِنْ جِضَاغٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَاڧَمَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Ubangiji wanda ya fanshe ku ya ce, “Domin in cece ku zan aiko sojoji gāba da Babila, Zan rushe ƙofofin birni, Sowar mutanen birnin za ta zama kuka.