Isaiah 43:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya yi hanya ta cikin teku, hanya ta cikin manyan ruwaye,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَايِ حَنْيَ تَثِكِنْ تٜىٰكُ، حَنْيَرْ تَڢِيَ تَثِكِنْ ضُوَيٜىٰ مَاسُ ظُرْڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tuntuni Ubangiji ya shirya hanya ta cikin teku, Da turba kuma a cikin ruwa.