Isaiah 43:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya ja kekunan yaƙi da dawakai, mayaƙa da kuma ƙarin mayaƙa tare ya kwantar da su a can, ba kuwa za su ƙara tashi ba, ya kashe hayaƙi daga lagwani,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢِتَرْدَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دَ دَوَكِ، دَ سُواْجُواْجِ دَ ڠُونَيٜىٰنْ يَاڧِ؞ سُنْ ݣُونْتَ مَتَتُّو، بَذَاسُ تَاشِبَ، سُنْ مُتُ كَمَرْ وُتَرْ ڢِتِلَرْ دَ عَكَ كَشٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya bi da manyan sojoji zuwa hallaka, Sojojin karusai da na dawakai. Sun faɗi warwar, ba za su ƙara tashi ba, An hure su kamar 'yar wutar fitila!