Isaiah 43:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku kawo mini tumaki don hadaya ta ฦonewa ba, balle ku girmama ni da hadayunku. Ban nawaita muku da hadaya ta gari ba balle in gajiyar da ku da bukatar turare.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจููู ูููฐููุงู ู
ููู ุชูู
ููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุงุจูุ ูููุงู ููุบูุฑูู
ูู
ูุงูู ุชูููุฑููู ู
ฺููงู ููุฏูุงููุจูุ ุจููู ุฏูุงู
ูููฐูู ุฏู ุฐูููุซูููฐูู ููุฏูุงูููู ฺงููุงูููุงููุงุจูุ ูููุงู ุงููููโุบูุฌูููุฑู ุฏูููู ุฏู ุฐูููุซูููฐูู ููุฏูุงูู ฺููงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku kawo mini hadayun ฦonawa na tumaki ba, Ba ni kuke girmamawa da hadayunku ba. Ban nawaita muku da neman hadayu ba, Ko in gajiyar da ku da roฦon turare.