Isaiah 43:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku saya wani turaren kalamus domina ba ko ku gamshe ni da kitsen hadayunku. Amma kun nawaita ni da zunubanku kuka kuma gajiyar da ni da laifofinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكُ سَيِ كَايَنْ ڧَنْشِ دُواْمِنَبَ، كُواْ كُغَمْشٜىٰنِ دَ كِڟٜىٰنْ دَبُّواْبِنْكُبَ؞ مَيْمَكُوانْ حَكَ كُكَ دَامٜىٰنِ دَ ذُنُبَنْكُ، كُكَ غَاجِيَرْ دَنِے دَ لَيْڢُواْڢِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku sayi turare domina ba, Ko ku gamshe ni da kitsen dabbobinku. Maimakon haka, sai kuka nawaita mini da zunubanku, Kuka gajiyar da ni da abubuwan da kuke aikatawa da ba daidai ba.