Isaiah 43:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โNi kaษai ne na shafe laifofinku, saboda sunana, ban kuma ฦara tunawa da zunubanku ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ููููููฐุ ุจูููููุจูุ ููููุฏู ููููููุฑูุฏู ุฐูููุจููููู ููุบูููโุบูููุซูุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณููููููุ ุจูุฐููู ุชููู ุฏู ฺููููขููุงฺูขูููููุจู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, ni ne Allah wanda ya shafe zunubanku, Na kuwa yi haka saboda yadda nake. Ba zan ฦara tunawa da zunubanku kuma ba.