Isaiah 43:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tunashe ni abin da ya riga ya wuce, bari mu yi muhawwara wannan batu tare; ku kawo hujjarku na nuna rashin laifinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مُتَتَّوْنَ عَكَنْ أَبُبُوَنْ دَا تَرٜىٰ، مُيِ شَرِيعَ كُكَٰوُاْ هُجُّواْجِنْكُ كُكَارٜىٰ كَنْكُ دُواْمِنْ عَتَبَّتَا بَاكُ دَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Bari mu tafi ɗakin shari'a, ku kawo ƙararrakinku. Ku gabatar da matsalarku don a tabbatar kuna da gaskiya!