Isaiah 43:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifinku na farko ya yi zunubi; masu magana a madadinku suka yi mini tayarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَنْكُ نَڢَرْكُواْ يَيِ ذُنُوبِ، مَاسُ يِمُكُ مَغَنَ سُكَيِ مِنِ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakanninku na farko sun yi zunubi, Manyanku sun yi mini laifi.