Isaiah 43:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake ku masu daraja da kuma girma ne a idona, saboda kuma ina ฦaunarku, zan ba da mutane a maimakonku, alโumma kuma domin ranku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููููฐ ููููุฏู ุฏูุฑูุฌู ุงููุนูุฏููููููุ ุงูููู ุบูุฑูู
ูู
ูููุ ุงูููู ููู
ู ฺงูููููุฑูููุ ููุจูุงุฏู ู
ูุชูููููฐ ุงููู
ูููู
ููููุงููููุ ููููู
ู ุจูุงุฏู ุงููููุนูู
ูููู ุงููู
ูููู
ููููุงูู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ba da dukan al'ummai don in ceci ranku, Gama kuna da daraja a gare ni, Gama na ba ku girma, ina kuma ฦaunarku.