Isaiah 43:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kowa da ake kira da sunana, wanda aka halitta saboda ɗaukakata, wanda na siffanta na kuma yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَٰوُاْ دُكْ وَنْدَ عَكَ سَنْشِ دَ سُونَنَ، وَنْدَ نَحَلِتَّ دُواْمِنْ طَوْكَكَتَ، وَنْدَ نَصِڢَّتَا نَكُمَيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su mutanena ne, na kaina, Na kuwa halicce su don su girmama ni.”