Isaiah 44:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sauran itacen yakan yi allah, gunkinsa; yฤ rusuna masa yฤ kuma yi sujada. Yakan yi masa adduโa yฤ ce, โKa cece ni; kai ne allahna.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ูููููู ู
ูููุฏูุดู ุบูููููุ ูููููู ุฑูุณููู ูููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ ูููููููู ุงููุฏููุนู ุบูุฑูููฐุดู ููุซูููฐุ ยซููููููููฐ ุงูููููู ููุงุ ุณููู ููุซูููฐุซูููฐูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran itacen ya mai da shi gunki. Yana rusunawa ya yi masa sujada. Yana addu'a gare shi yana cewa, โKai ne Allahna, ka cece ni!โ