Isaiah 44:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su san kome ba, ba su fahimci kome ba; an rufe idanunsu don kada su gani, tunaninsu kuma a rufe don kada su fahimta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฑููู ู
ูุชูููููฐููููู ุฌููููููู ููููฐุ ุจูุณู ูููู ุบูุงููููฐ ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐููุจูุ ุนูุฏููููููุณู ุงูู ุฑฺูขูููฐ ุณูููููฐุ ุจูุงุณู ุนูููุบูููุ ุชูููุงููููุณู ุนููููููููฐ ุณูููููฐุ ุจูุงุณู ุนููู ฺขูููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irin waษannan mutane dakikai ne, har ba su san abin da suke yi ba. Sun rufe idanunsu da tunaninsu ga gaskiya.