Isaiah 44:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda yakan dakata ya yi tunani, ba wanda yake da sani ko fahimi ya ce, โDa rabinsa na yi amfani da shi don hura wuta; na ma gasa burodi a kan garwashinsa, na gasa nama na kuma ci. Ya kamata in yi abin ฦyama daga abin da ya rage? Ya kamata in rusuna wa guntun katako?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุณู ฺงูููฐุฑู ุบูู
ูููููููู ุฌูููููููููููฐุ ุจูุงุจู ุทูููููุณู ุฏู ููููููฐุฏู ุชูููุงูู ูููุงู ฺขูููู
ูุชู ููุซูููฐุ ยซฺููงููุงูููููฐ ูููู ุณูุงุดูููฐ ูู ุงููุชูุงุซูููฐูููููุ ููุชููุงููู ุบูุฑูุงุณู ุฏู ุบูุฑูููุดูููุณูุ ููููู
ู ุบูุณู ููุงู
ู ููุซูุ ุณูููุฑููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุณูุณฺููงู ุบููููู ุฏูุดูุ ุบูุงูู ููููุฐู ุงูููู ุชูุฑูุณูููุงููุง ุนูุจูููุธู ุงููุบูุจููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุงููุชูุงุซูููฐ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu ฦera gumaka ba su da ko tunanin da za su ce, โNa ฦone wani sashi na itacen nan. Na toya gurasa a garwashin, na kuma gasa nama, na ci shi, na kuwa ce sauran itacen zan sassaฦa gunki da shi. Ga ni yanzu, ina ta rusunawa gaban guntun itace!โ