Isaiah 44:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi wanda ya yi ka, wanda ya siffanta ka a cikin mahaifa, wanda kuma zai taimake ka. Kada ka ji tsoro, ya Yaฦub, bawana, Yeshurun, wanda na zaษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ููููุฏู ููุญูููุซููููฐููุ ููููุฏู ููุตฺูขููุชูุงูู ุชูููุฏูุบู ุซููููู ุซูููุ ููููุฏู ุฐููู ุชูููู
ูููููฐููุ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ููุง ูููู ููุนฺูงููุจู ุจูุงููููุ ููุง ูููู ููููฐุดูุฑูููุ ุฐูุฑูููุฑูุฏู ููุฐูุงูปูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Ubangiji wanda ya halicce ku, Tun farko, na taimake ku. Kada ku ji tsoro, ku bayina ne, Zaษaษษun mutanena waษanda nake ฦaunarsu.