Isaiah 44:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana cin toka, zuciyar da ta ruษe tana ษad da shi; ba zai iya cece kansa ba, ko ya ce, โWannan abin da yake hannun dama na ba ฦarya ba ne?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุญููู ุฏูููุฏูููููููฐ ุฏู ู
ูุชูู
ู ููุซู ุชููุงูููุ ู
ฺูููขูุฑูุณู ุชูููุงููููุซู ุชูุง ูปูุงุชูุฑู ุฏูุดูุ ุจูุงูู ุนููู ูููปูุชูุฑู ุฏูููููุณูุ ูููุงู ูููู ููุชูู
ูุจููู ููููุณู ููุซูููฐุ ยซููููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฑฺูงูููฐ ุฏูุดู ุงูู ุญูููููู ุฏูุงู
ูููุ ุจฺูงูุถูููุง ุจูููููฐ ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zama daidai kamar mutum ya ci toka. Manufarsa ta wauta ta ษatar da shi, har ba yadda za a iya taimakonsa. Ba zai iya ganewa ba, gunkin da ya riฦe a hannunsa ba allah ba ne ko kaษan.