Isaiah 44:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rera don farin ciki, ya sammai, gama Ubangiji ya aikata wannan; ku yi sowa, ya duniya a ฦarฦashi. Ku ษarke da waฦoฦi, ku duwatsu, ku jeji da dukan itatuwanku, gama Ubangiji ya kuษutar da Yaฦub, ya nuna ษaukakarsa a cikin Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑูููฐุฑู ููุงฺงูุฑู ฺขูุถู ุซูููุ ููุง ููู ุณูู
ููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ูููู ููููููู ุฏูููุ ูููู ุงููููู ููู
ูุฑูููุ ููุง ููู ุธูุฑฺูขฺูขูููู ููุฑูุงุฑูููฐ ููุฏููููููุง! ูููปูุฑูููููฐ ุฏูููุงฺงูุงุ ููุง ููู ู
ููููููู ุชูุฏููููุ ููุง ููู ุนูุชูุชููููู ููุฑูู
ู! ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุงฺขูููุดู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ุฐูููุณูุงู
ู ุทููููููู ุนู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi sowa ta farin ciki ya ku sammai! Ku yi sowa ku zurfafan wurare na duniya! Ku yi sowa ta murna, ku duwatsu, da kowane itace na jeji! Ubangiji ya fanshi mutanensa, Isra'ila, Saboda haka ya nuna girmansa.