Isaiah 44:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya sassฤke alamun annabawan ฦarya ya masu duba suka zama wawaye, wanda ya tumษuke koyon masu hikima ya mai da shi banza,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ููุงู
ูููุฏู ุนูููู
ููู ุงูููููุจูุงูููู ฺงูุถูููุง ุจูููุธูุ ููุงุณูุง ู
ูุงุณู ุฏููุจูุง ุณูุฐูู
ู ููููููููฐุ ููุงููููู ุซูููฐูู ูููููุงูู ู
ูุงุณู ุญูููู
ู ุชูุฏููููููุฑู ูููู ููููููุซูููููฐุ ููุงู
ูููุฏู ุณูููููุณู ุจูููุธูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sa masu duba su zama wawaye, Na sassฤke annabce-annabcen masanan taurari. Na bayyana kuskuren maganar masu hikima, Na kuma nuna masu hikimarsu wauta ce.