Isaiah 45:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kaina na rantse, bakina ya furta cikin dukan mutunci kalmar da ba za a janye ba. A gabana kowace gwiwa za tฤƒ durฦ™usa; ta wurina kowane harshe zai rantse.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุง ุถูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽุŒ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูƒูู†ูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽู†ู’ ุซูŽู†ู’ุฌูŽ ุจูŽุงูƒูุจูŽุž โ€นูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ฺ ููˆููˆูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ุฏูุฑู’ฺงูุณูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู‡ูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da na faษ—a gaskiya ne, Ba kuwa zai sฤke ba. Ni, a dukkan yadda nake, na yi alkawari mai ฦ™arfi, Kowa da kowa zai zo ya durฦ™usa a gabana, Ya yi wa'adin zama mai biyayya a gare ni.