Isaiah 45:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne Ubangiji, kuma babu wani; in ban da ni babu wani Allah. Zan ƙarfafa ka, ko da yake ba ka san ni ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے كَطَيْ نٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ، بَابُوَنِ سَيْنِے، بَنْدَ نِے، بَابُوَنِ اللَّهْ ؞ نَابَاكَ ڧَرْڢِے، كُواْدَيَكٜىٰ بَكَ سَنِّبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni ne Ubangiji, ba wani Allah sai ni. Zan ba ka irin ƙarfin da kake bukata, Ko da yake kai ba ka san ni ba.