Isaiah 45:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne na siffanta haske na kuma halicci duhu, ni ne nake ba da nasara in kuma jawo balaโi; ni, Ubangiji ne ke aikata dukan waษannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ููุง ุญูููุซูู ุญูุตูููููฐุ ูููู ุฏูููุ ูููููฐููุงู ููููููุชูุ ูููููฐููุงู ู
ูุณฺููขูุ ููููููฐ ููููููููฐูู ุ ูููู ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni na halicci haske duk da duhu, Ni ne na kawo albarka duk da la'ana. Ni Ubangiji, na yi dukkan waษannan abu.