Isaiah 45:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku sammai, ku sauko da adalci kamar ruwan sama; bari gizagizai su zubar da yayyafi kamar adalci. Bari ƙasa ta buɗe, bari ceto ya tsiro, bari adalci ya yi girma tare da shi; ni, Ubangiji ne, na sa ya faru.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كُو سَمَّيْ، كُسَوْكُواْ دَ أَدَلْثِے دَغَ بِسَ؞ يَا كَيْ سَرَرِنْ سَمَ، كَسَوْكَرْ دَ أَدَلْثِے كَمَرْ ضُوَ؞ بَرِ ڧَسَا تَبُوطٜىٰ دَݣَوْ، تَحَيْڢِ ثٜىٰتُواْ، تَسَا أَدَلْثِے يَڟِيرَا؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَايِ وَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan aiko da nasara daga sararin sama kamar ruwan sama. Ƙasa za ta buɗe ta karɓe ta, Za ta kuwa hudo da 'yanci da gaskiya. Ni Ubangiji, ni zan sa haka ya faru.”