Isaiah 45:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKaitonka mai gardama da Wanda ya yi ka, da wanda yake kasko a cikin kasko a ฦasa. Yumษu ya iya ce wa magini, โMe kake yi?โ Aikinka na iya cewa, โBa shi da hannuwaโ?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุชููุงูู ููููุฏู ููููููฐ ู
ูุณูู ุฏู ู
ููู ุตฺูขููุชูุง ุดู! ููููุชููุงูู ุชูููููููุฑู ุฏูุชูููููฐ ุบูุฑูุฏูู
ู ุฏู ู
ููู ุบูููููุชู! ูููุงู ููุงูู ุฐูุงุชููู ุบูุฑูุฏูู
ู ุฏู ู
ููู ุบูููุง ุชููููููู ุซูููฐูู โนู
ูููฐ ููููููฐููุโบ ูููุงู ุชูุซูููฐุ โนุญูููููููู ุจูุณู ุณููู ุนูููููููุณูุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko tukunyar yumษu tana iya gardama da magininta, Tukunyar da take daidai da sauran tukwane? Ko yumษu ya iya tambayar abin da maginin yake yi? Ko tukunya tana iya gunaguni a kan magininta?