Isaiah 46:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga gabas na kira tsuntsun da yake farauta; daga can ƙasa mai nesa, wani mutumin da zai cika nufina. Abin da na riga na faɗa, shi zan sa ya faru; abin da na shirya, shi zan aikata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ كِرَا وَنِ مُتُمْ دَغَ غَبَسْ، مُتُمِنْ دَغَ ڧَسَا مَيْ نِيسَ، ذَيْثِكَ نُڢِينَ؞ ذَيْ سَوْكُواْ كَمَرْ ڟُنْڟُ مَيْ ݣُوطَيِنْ نَامَ، عِ، نِے نَا ڢَطَا، ذَنْ كُوَ ثِكَ، نِے نَا شِرْيَ، ذَنْ كُوَ عَيْكَتَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kiran wani mutum ya zo daga gabas, Zai kawo sura kamar shaho, Zai kammala abin da na shirya. Na yi faɗi, zai kuwa cika.