Isaiah 46:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun durƙusa suka kuma rusuna tare; ba su iya kuɓutar da nauyin kaya su kansu sukan tafi bauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غُمَكَنَّنْ دَ مَاسُ طَوْكَرْسُ دُكْ، سُنْ سُنْكُيَ سُنْ دُرْڧُسَ تَرٜىٰ سَبُواْدَ غَاجِيَ؞ بَسُ عِيَ طَوْكَرْ كَايَنَّنْ مَيْ نَوْيِبَ، دُكَنْسُ ذَاسُ تَڢِے بَوْتَا أَوَتَ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ne ƙarshen waɗannan alloli, Gumaka ba su iya ceton kansu, Aka kame su aka tafi da su.