Isaiah 46:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku kasa kunne gare ni, ya ku gidan Yaƙub, dukanku waɗanda kuka rage na gidan Isra’ila, ku da na lura da ku tun da aka yi cikinku, na kuma riƙe ku tun haihuwarku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «كُجِنِ، يَا كُو ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ، دُكَنْ ضَغُواْوَرْ جَمَعَرْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ كُجِنِ، نِے دَ نَكٜىٰ تَطَوْكَرْكُ تُنْدَغَ حَيْڢُوَرْكُ، تُنْ كُنَ ثِكِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku kasa kunne gare ni ku zuriyar Yakubu, Dukanku, mutanena da kuka ragu. Ina ta lura da ku tun daga lokacin da aka haife ku.