Isaiah 46:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura ni ne shi, ni ne shi wanda zai lura da ku. Na yi ku zan kuma riฦ™e ku; zan lura da ku in kuma kuษ“utar da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ฺŸููˆฺขูŽุฑู’ูƒูุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽูƒููˆุŒ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ฺขูุฑู’ฺขูุฑูŽุฑู’ูƒูุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒู ู†ูŽูˆู’ูŠูู†ู’ูƒูุž ู†ูู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽุงูŠููƒูุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽู†ู’ ุฑูฺงูœู‰ูฐูƒูุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒู ู†ูŽูˆู’ูŠูู†ู’ูƒูุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽุง ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Allahnku, zan kuwa lura da ku, Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura. Ni na halice ku zan kuwa lura da ku, Zan yi muku taimako in kuwa kuษ“utar da ku.โ€