Isaiah 48:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu kasa kunne ga wannan, ya gidan Yaฦub, waษanda ake kira da sunan Israโila suka kuma fito daga zuriyar Yahuda, ku da kuke yin rantsuwa da sunan Ubangiji kuna kuma kira sunan Allah na Israโila, amma ba da gaskiya ko adalci ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุณู ูููููููฐุ ููุง ููู ุบูุฏููู ููุนฺูงููุจูุ ููู ุฏู ุนูููููฐููุฑูุง ุฏู ุณูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููู ุฏู ูููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ุซููููู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู! ูููู ุถฺููููููุง ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุ ูููู ููุฑูุง ุบู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุซููููู ุณูุฌููุฏูุ ุนูู
ููุง ุจูุนูุซููููู ุบูุณููููู ูููุงู ุงููุฏูููุซูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne, ya jama'ar Isra'ila, Ku da kuke zuriyar Yahuza. Kuna rantsuwa da sunan Ubangiji, Kuna nuna kamar kuna sujada ga Allah na Isra'ila, Amma abin da kuke faษa ba haka kuke nufi ba.