Isaiah 48:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu zo kusa da ni ku kuma saurari wannan. โDaga farkon shela ban yi magana a ษoye ba; a lokacin da ya faru, ina nan a wurin.โ Yanzu kuwa Ubangiji Mai Iko Duka ya aiko ni, da Ruhunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ฺูููุงู ููุณู ููุฌู ููููููู! ุชูููุฏูุบู ฺขูุฑููููุงู ุจููููู ู
ูุบููู ุนููปููุงูููููฐุจูุ ุชููู ูููุงูููุซูููุฏู ฺููขูุฑูุ ุงููููุงููููุยป ุบูุงุดู ููููุฐู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ููุนูููููููฐููุ ุฑููุญูููุณู ููู
ู ููุจูุงูู ุฅูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu fa, sai ku matso kusa da ni, Ku ji abin da nake faษa. Tun da farko na yi magana da ku a fili, A koyaushe nakan cika maganata.โ (Yanzu Ubangiji Allah ya ba ni iko, ya kuwa aike ni.)