Isaiah 48:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku bar Babilon, ku gudu daga Babiloniyawa! Ku yi shelar wannan da sowa ta farin ciki ku kuma furta shi. Ku aika shi zuwa iyakokin duniya; ku ce, โ Ubangiji ya fanshi bawansa Yaฦub.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุชู ุฏูุบู ุจูุงุจูููู! ููุบูุฌูููฐ ูู ููููุฏููู! ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑููู ุฏู ุงููููู ฺขูุถู ุซูููุ ููุณูููุฑู! ูููู ุดูููฐููุฑู ููููููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุง ุซูููฐูู ยซ ููููููููฐูู ููุง ฺขูููุดู ุจูุงููููุณู ููุนฺูงููุจู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku fita daga Babila, ku tafi a sake! Ku yi sowar albishir da farin ciki, ku sa a sani a ko'ina, โUbangiji ya fanshi bawansa Isra'ila!โ