Isaiah 48:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su ji ฦ™ishi ba saโ€™ad da ya bishe su a cikin hamada; ya sa ruwa ya malalo dominsu daga dutse; ya tsage dutse ruwa kuwa ya kwararo.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุณูุฌู ฺงูุดูู†ู’ ุถููˆูŽุจูŽุŒ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจููŠุฏูŽุณููˆ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ู‡ูŽู…ูŽุงุฏูŽุž ูŠูŽุณูŽ ุถููˆูŽ ูŠูŽูปูู„ู‘ููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ุณูุŒ ูŠูŽฺŸูŽูฐุบูœู‰ูฐ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐุŒ ุถููˆู‹ ูŠูŽูปูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ุบูุฏูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da Ubangiji ya bi da mutanensa ta cikin busasshiyar hamada, mai zafi, Ba su sha wahalar ฦ™ishi ba. Ya sa ruwa ya gudano daga cikin dutse dominsu, Ya tsage dutse, ruwa ya kwararo.