Isaiah 48:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda girman sunana na jinkirta fushina; saboda girman yabona na janye shi daga gare ku, don dai kada a yanke ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณููููููุ ููุฏููููููฐ ฺขูุดูููุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููุณูุงู
ู ููุจููุงูุ ููุฑฺูงูููฐ ฺขูุดูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุงููููููููุฑู ุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSaboda mutane su yi yabon sunana Shi ya sa nake danne fushina, Ina kuma ษoye shi, kada in hallaka ku.