Isaiah 49:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kasa kunne gare ni, ku tsibirai; ku ji wannan, ku alโummai masu nesa. Kafin a haife Ni Ubangiji ya kira ni; tun daga haihuwata ya ambaci sunana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌูููุ ููุง ููู ูููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐููุ ููุณูููุฑูุฑูุ ููู ฺงูุจูููููู ุฏู ููููููฐ ุนูุซููู ููููฐุณู! ุชูููููุงฺขููู ุงููุญฺูููขูููฐููุ ููููููููฐูู ููููุฑูููุ ุชูููุฏูุบู ุซููููู ุซููููู ู
ูุงู
ูุงุชู ููููุฑูุง ุณููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne gare ni, ku al'ummai manisanta, Ku mutanen da suke zaune a can nesa! Ubangiji ya zaษe ni, tun kafin a haife ni, Ya kuwa sa ni in zama bawansa.