Isaiah 49:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma na ce, โ€œNa yi aiki a banza; na kashe duk ฦ™arfina a banza da wofi. Duk da haka abin da yake nawa yana a hannun Ubangiji, ladana kuma tana a wurin Allahna.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู†ูŽุซูœู‰ูฐ ยซู†ูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุนูŽุจูŽู†ู’ุธูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ู†ูŽู…ููˆุงู’ุถู ฺงูŽุฑู’ฺขููŠู†ูŽ ุจูŽุงุจู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูุžยป ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ู†ูŽุจูŽุฑู’ ุญูŽูƒู‘ูู†ูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽูƒูŽู…ูŽูƒููˆุงู’ู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce, โ€œNa yi aiki, amma a banza ne. Na mori ฦ™arfina, amma ban ฦ™ulla kome ba.โ€ Duk da haka na dogara ga Ubangiji, ya daidaita al'amura, Shi zai sฤka mini abin da na yi.