Isaiah 49:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa Ubangiji ya ce ya siffanta ni a cikin mahaifa don in zama bawansa don in dawo da Yaฦub gare shi in kuma tattara Israโila gare shi, gama an girmama ni a gaban Ubangiji Allahna kuma ne ฦarfina
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ุตฺูขููุชูุงูู ุนูุซููููู ุซููููู ู
ูุงู
ูุงุชู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุฐูู
ู ุจูุงููููุณูุ ุงูููู ุฏูุงููุงู ุฏู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจู ุฐูููุง ุบูุฑูููฐุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุชูุชููุงุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุฑูููุณูุ ุบูู
ูุง ููุง ุณูุงู
ู ุฏูุฑูุฌู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุงูููููู ููุง ููู
ู ุดููููููฐ ุชููุดูููฐูู ฺงูุฑฺูขููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya zaษe ni tun kafin a haife ni. Ya maishe ni bawansa domin in komo da mutanensa, In komo da jama'ar Isra'ilan da aka warwatsar. Ubangiji ya ba ni daraja, Shi ne tushen ฦarfina.