Isaiah 49:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โฦan ฦaramin abu ne ka zama bawana don ka maido da kabilar Yaฦub ka kuma dawo da waษannan na Israโilawan da na kiyaye. Zan kuma mai da kai haske ga Alโummai, don ka kawo cetona zuwa iyakokin duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ฺขูุง ููููููููฐูู ููุง ุซูููฐู
ูููุ ยซุจูุงููููุ ุนูููููููุฏู ููุจูุงูู ููุชูุงุฏู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ููู
ูููุฑูุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจูููููฐุ ุฐููู ููู
ูุณูุง ููุฐูู
ู ุญูุตูููููฐ ุบู ุงููููุนูู
ููููุ ุฏููุงูู
ููู ุซูููฐุชููุงููู ูููููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce mini, โBawana, ina da aiki mai girma dominka, Ba komo da girman jama'ar Isra'ila da suka ragu kaษai ba, Amma zan sa ka zama haske ga al'ummai, Domin dukan duniya ta tsira.โ