Isaiah 49:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, โA lokacin tagomashina zan amsa muku, kuma a ranar ceto zan taimake ku; zan kiyaye ku zan kuma sa ku zama alkawari ga mutane, don ku maido da ฦasa ku kuma sฤke raba gฤdon kufai,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซุงูู ูููุงูููุซููู ููููู ุงููููุญูููฐุฑูููุ ููุงููู
ูุณู ู
ูููุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ุซูููฐุชููุงู ููุชูููู
ูููููฐููุ ููููููุงููููฐููุ ููููู
ู ุจูุงุฏููููู ููุฐูู
ู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุบู ู
ูุชูููููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุงูู ุณูุงุจูููุชูุง ฺงูุณูุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูู ู
ูููุฑููู ูููุงููู ุงููุจููู ุบูุงุฏููุงููุณู ููููุฏู ููููููฐ ฺููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa jama'arsa, โIdan lokacin da zan cece ku ya yi, zan nuna muku alheri. Zan ji kukanku in taimake ku. Zan tsare ku in kiyaye ku, Zan kuwa yi wa dukan mutane alkawari ta wurinku. Zan bar ku ku sฤke zama a ฦasarku wadda take kufai a yanzu.